Tehran (IQNA) Miliyoyin maziyarta Hussaini ne suka shiga Karbala da Bein al-Harameen a lokacin da ake shirin gudanar da tarukan arbaeen .
Lambar Labari: 3487849 Ranar Watsawa : 2022/09/13
Tehran (IQNA) miliyoyin masu ziyara daga ciki da wajen kasar Iraki ne suke ci gaba da isa biranan Najaf da Karbala, domin halartar tarukan na Arbaeen.
Lambar Labari: 3487848 Ranar Watsawa : 2022/09/13
Sabbin labarai daga tarukan Arbaeen na Hosseini;
Tehran (IQNA) Gwamnan Karbala ya yi hasashen cewa maziyarta na gida da na waje miliyan 20 ne za su je wannan lardin domin tunawa da Arbaeen Hosseini.
Lambar Labari: 3487841 Ranar Watsawa : 2022/09/12
Tehran (iQNA) birnin Najaf na kasar Iraki ya cika da baki masu ziyara daga ciki da wajen kasar Iraki.
Lambar Labari: 3487836 Ranar Watsawa : 2022/09/11
Tehran (IQNA) an raya ranakun ziyarar Arbaeen a wasu yankuna na Najeriya a jiya.
Lambar Labari: 3486360 Ranar Watsawa : 2021/09/28
Tehran (IQNA) miliyoyin mutane daga ko'ina a cikin Iraki suna ci gaba da yin tattaki zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3486307 Ranar Watsawa : 2021/09/14
Tehran (IQNA) miliyoyin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah (SAW) suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3485258 Ranar Watsawa : 2020/10/08